Saukar Da Sabuwar WaKar Umar M Sharef Mai Taken Zo Kusanta Dani .. wakar Ya Reratane Na Sabon Film Din Ali Nuhu Mai Suna Zan Rayu Dake .. Jaruman Dasu Taka Rawa A Wakar Sune. Ali Nuhu Tare Da Lawal Ahmad Sai Kuma Hafsat Idris Barauniya ..
Ga Kadan Daga Baitukan Wakar
⏩Zo Kusantu Dani .. Zana Rayu Dake
⏩Amana Takaima Zana BaKi
⏩ Zo Kusantu Dani Zana Rayu Dakai Amana Takaina Zana Baka
⏩ Na Aminta Dake Muzauna Rayuwa Tare
⏩ Sai Kiyo Zance Ni Kuma Zanyi Saurare
⏩ Inbaki Tukuici Zabi Dakanki Balangu Ko Tsire
⏩ Ki Diba Ki More .. Kaunace Tasanyani Farin Ciki
Download music here
Sources:hausamini.com
0 Comments:
Post a Comment