Sabuwar wakar Hussaini danko wanda yayi wa gwamna ganduje irin abubuwa da yayi a gwamnatinsa na tallafin al'ummar kano da kewaye wanda a cikin wakar dai ya yabi gwaninsa sosai. Kada ka bari a baka labari ka saurari wannan waka.
Download music here
✔ Anonymous Hausa Musics
0 Comments:
Post a Comment