Adam A. Zango Ya Kori Yaransa Tare Da Wasu Abokansa
Rahotanni daga jihar Kaduna sun nuna cewa fitaccen jarumin finafinan Hausa Adam A. Zango ya kori yaransa baki daya, inda ya bayyana cewa daga yanzu ba shi ba su.
Rahotannin sun kara da cewa baya ga hadiman nasa da Adamu Usher ya sallama har da wasu daga cikin abokansa.
Majiyar ta kara da cewa daga cikin dalilan da ya sa Adam Zango yanke wannan hukuncin shine sau da yawa yaran nasa na ji kuma suna gani ana ci masa mutunci amma ba za su iya kare masa hakkin sa ba,
inda a wasu lokutan ma da su ake haduwa a bata masa suna, duk da cewa yana biya musu bukatunsu daidai gwargwado.
rariya.
Thursday, 5 April 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Kalli wasu kayatattun hotuna fati shu,uma wanda suka tattare hankulan mutane.Kalli wasu kayatattun hotuna fati shu,uma wanda s
Alves ya yi gargadin Neymar akan kai kansaAlves ya yi gargadin Neymar akan kai kansaDan was
Kalli hotunan auren rahama sadau da sadiq sani sadiqKalli hotunan auren rahama sadau da sadiq sani sa
Rigima Ta barke tsakanin mawaki Naziru Ahmad da jarumar Fim Hadiza Aliyu Gabon.Rigima Ta barke tsakanin mawaki Naziru Ahmad da j
Adam A Zango Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Nake Auri saki .Adam A Zango Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Nake Aur
Shahararren jarumin kannywood adam a zango yakoma jam,iyyar PDP .Shahararren jarumin kannywood adam a zango yakoma
0 Comments:
Post a Comment