Shahararriyar jaruma wacce tauraronta ke kan haskawa a dandalin shirya fina-finan Hausa, Umma Shehu ta bayyana alakarta a farfajiyar Kannywood.
A cewar Umma bata da wata da ta rika a matsayin kawa a masana’antar saboda tana gujewa duk wani matsala ko abu da zai tunzura ta.
Jarumar ta jaddada cewa ita sana’arta kawai ta sanya a gaba saboda haka bata da lokacin kulla ko wace alaka ta kawance.
Idan dai bazaku manta ba a kwanakin baya ana ta ba’a ga jarumar bayan wani hira da tayi da Aminu Sheriff Momo a wani shirin talbijin sakamakon wani tambaya da ta kasa amsawa wanda ya shafi addini.
Jarumar ta kuma jaddada cewa ita batayi fushi ba akan abunda ya faru a tsakanin su.
Thursday, 12 April 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Jarumi Adam a zango yanxu kuma yakara kumawa APC. Jarumi Adam a zango yanxu kuma yakara kumawa APC.
Kallo wasu hotunan maryam gidado wanda suka janyo mata abin magana. Kallo wasu hotunan maryam gidado wanda suka janyo
Zawarci babbar musifa ce Inji tsohuwar jarumar Hausa film Hafsat Shehu.Zawarci babbar musifa ce Inji tsohuwar jarumar Ha
Kalli wasu kayatattun hotunan hassana muhd wanda suka ja hankalin mutane sosai. Kalli wasu kayatattun hotunan hassana muhd wanda
Adam A Zango Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Nake Auri saki .Adam A Zango Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Nake Aur
Kalli sabbin hotunan maryam yahaya na 4+4 next level wanda suka ja hankalin mutane sosai.Kalli sabbin hotunan maryam yahaya na 4+4 next le
0 Comments:
Post a Comment