A RANAR Asabar ɗin wannan makon, wato 14 ga Afrilu, 2018, za a ɗaura auren ɗaya daga cikin jarumai mata da ke Kaduna, wato Sadiya Kabala.
Za a ɗaura auren ta da sahibin ta mai suna a masallacin Juma'a na Al-Mannar da ke Kaduna da misalin ƙarfe 1:00 na rana.
A jerin tsarin bikin wanda mujallar Fim ta gani, an nuna cewa za a fara shagalin auren a ranar Alhamis ɗin nan a lambun shaƙatawa na Ƙofar Gamji.
Bayan ɗaurin auren kuma za a yi dina a wani otal mai suna Silver Sand da ke Titin Katuru, Unguwar Sarkin Musulmi.
To Allah ya sa a ce gara da aka yi, amin.
Wednesday, 11 April 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Kalli Wasu Hotunan Rahama Sadau Wanda Suka Janyo Mata Cece Kuce.Kalli Wasu Hotunan Rahama Sadau Wanda Suka Janyo
Kalli wasu zafafan hotunan hadiza gabon wanda suka birge mutane sosai. Kalli wasu zafafan hotunan hadiza gabon wanda suk
Alves ya yi gargadin Neymar akan kai kansaAlves ya yi gargadin Neymar akan kai kansaDan was
Saratu Gidado Na Nema Wa Tsohuwar Jaruma Bilkin R.K. Agajin Gaggawa.Saratu Gidado Na Nema Wa Tsohuwar Jaruma Bilkin R
Kalli wasu kyawawan hotunan hassana muhd wanda suka birge mutane sosai. Kalli wasu kyawawan hotunan hassana muhd wanda su
Shahararren jarumin kannywood adam a zango yakoma jam,iyyar PDP .Shahararren jarumin kannywood adam a zango yakoma
0 Comments:
Post a Comment