Thursday, 3 May 2018




Hawaye sun kwaranya yayinda aka binne jaruma Hauwa Maina

Home Hawaye sun kwaranya yayinda aka binne jaruma Hauwa Maina

Anonymous

Ku Tura A Social Media

An sada jarumar shirya fina-finan Hausa Hauwa Maina da gidanta na gaskiya.

Anyi jana’izar jarumar ne a jihar Kaduna, a yau Alhamis, 3 ga watan Mayu.

Shafin Kannywood ta wallafa hotunan jana'izar jarumar.


Kamar yadda muka kawo a baya, marigayiya Hauwa ta rasu ne a wani asibiti dake jihar Kano.

Ta rasu ne a daren ranar Laraba, 2 ga watan Mayu bayan tayi fama da jinya.

source @naij.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: