Thursday, 3 May 2018




YAUSHE AKE ZUBAR DA JININ MUSULMI???

Home › › YAUSHE AKE ZUBAR DA JININ MUSULMI???

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Ankarbo daga Dan Masa'ud(Allah yayarda dashi)yace "Manzon Allah tsira da Aminci su tabbata agareshi ya ce," jinin mutum Musilmi,baya Halatta sai da 'dayan abubuwannan uku:Bazawari Mazinaci da Wanda yayi kisan kai da wanda ya bar Addininsa ya ware daga jama'a." Buhari da Musulim ne suka ruwaito shi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: