Rahama Sadau Ta Bada labarin Yadda Ta Rasa Budurcin Ta
Rahama Sadau ta bada labarin yadda ta rasa budurcin ta
- Tayi wannan bayanin ne yayin da take yin fira da majiyar mu a satin da ya gabata
- Ta ce an taba yi mata fyade ne sadda tana yarinya karama ne
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood Rahma Sadau ta yi karin haske game da yadda ta rasa budurcin ta kamar dai yadda ta taba bada labarin cewa ita ba cikakkiyar budurwa bace ba a watannin baya.Jarumar dai ta yi wannan karin haske ne yayin da take yin fira da majiyar mu ta Mujallar fim a satin da ya gabata karon farko tun bayan dawowar ta daga kasar Turkiyya inda taje karatu.
Jarumar ta bayyana cewa maganar da tayi a watannin bayan na cewa ita ba cikakkiyar budurwa bace ba wai tana nufin ta taba zina ba ne domin ita hasali ma ba ta taba zina ba tun da Allah ya halicce ta.
Jarumar ta kara da cewa abunda take so ta fadawa duniya shine an taba yi mata fyade ne sadda tana yarinya karama kuma a lokacin ne ma ta rasa budurcin na ta kamar dai yadda ta fada.
Mai karatu dai zai iya tuna cewa muhawara ta zafafa a watannin baya lokacin da jarumar ta bayar da ansa ga wani masoyin ta da ya tambayeta matsayin budurcin ta a kafar sadarwar zamani ta Instagram inda ta ba shi ansa da cewar ita ba cikakkiyar budurwa bace.
Tuesday, 29 May 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Kalli wasu zafafan hotunan jarumi adam a zango tare da jarumi sadik sani sadik wanda suka birge yammata sosaiKalli wasu zafafan hotunan jarumi adam a zango ta
Kalli wasu hotunan amina amal wanda suka janwo mata zagi da tsinuwa saboda ta fiddo tsaraicinta waje. Kalli wasu hotunan amina amal wanda suka janwo ma
hotunan birthday din yarinyar Adam a zango.hotunan birthday din yarinyar Adam a zango.Wannan
Kalli hotunan jaruman kannywood mata na tayi buhari yakin zabe. Kalli hotunan jaruman kannywood mata na tayi buha
Kalli hotunan auren rahama sadau da sadiq sani sadiqKalli hotunan auren rahama sadau da sadiq sani sa
Kalli wasu kayatattun hotunan sabuwar jarumar kannywood dinnan wati hassana Muhammad. Kalli wasu kayatattun hotunan sabuwar jarumar kan
0 Comments:
Post a Comment