Sunday, 6 May 2018




YADDA ZAKA BUDE GMAIL ACCOUNT CIKIN SAUKI

Home › › YADDA ZAKA BUDE GMAIL ACCOUNT CIKIN SAUKI

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Yadda zaka Bude Gmail account cikin sauki ba sai kaje computer ba ka bada kudi ba 1) dafarko kaje setting na wayarka zaka ga account 2) Sai ka taba zakaga Google sai ka shiga 3) kana shiga zata nuna maka existing da kuma new sai ka taba new 4) sannan sai ka cike zaka ga first name da second name duk de sai kacike 5) kayi next kana yi zakaga choose username shima saika zaba kana yi zasuce ka zabi password da duk sauransu da comfirmation cord 6 ) shikenan

Share this


Author: verified_user

0 Comments: