Sunday, 6 May 2018




YADDA ZAKA HANA WAYARKA KAMEWA IDAN KANA AMFANI DA ITA

Home › › YADDA ZAKA HANA WAYARKA KAMEWA IDAN KANA AMFANI DA ITA

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Yadda zaka Hana wayarka kamewa idan kana amfani da ita 1) kaje setting na wayarka 2) about phone ko about device 3) zaka (build number) Sai ka taba sau bakwai kana tabawa sai kayi back zakaga wani Abu Mai suna haka (developer option) Sai kashiga 4) idan yana off sai ka mayar shi on 5) bayan haka sai kajanyo kasa zakaga option dewa sai kaje wajen tsakiya zaka (transition animation scale) zaka ganshi a 1.0 sai ka mayar shi 0.5 nakasansa ma haka guda uku ne duk kamayarsu 0.5 sai ka fito 6) Sai kayi reboot na wayarka shikenan

Share this


Author: verified_user

0 Comments: