YADDA ZAKA HANA WAYARKA KAMUWA DAGA MALWARE
Home ›
›
YADDA ZAKA HANA WAYARKA KAMUWA DAGA MALWARE
Yadda zaka Kare wayarka daga kamuwa da malware 1) dafarko kayi rooting 2) kaje setting device administration kayi tick akan rooting din wato kayi active dinsa 3)kayi download na (360 Antivirus.apk) 4)install and open 5) Sai kaje setting itama kayi Mata tick Kamar rooting 6) Sai kayi reboot na wayarka shikenan
0 Comments:
Post a Comment