Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta mayarwa da wani bawan Allah daya mata magana akan tayi aure amsa me zafi wadda ta dauki hankulan mutane har wasu ke ganin ta yi tsauri da yawa.
Mutumin ya cewa Nafisa ne, je kiyi aure shi yafi dacewa da ke.
Sai Nafisar ta bashi amsa da cewa, Kaje ka mutu, shi yafi dacewa da kai.
Bayan wannan amsa da Nafisar ta bayar wasu mabiyanta a shafin twitter sun bayyana amsar da ta bayar da cewa ta yi tsauri da yawa, be kamata ta biye mishiba
0 Comments:
Post a Comment