Monday, 9 July 2018




Kannywood :- Bawai shirin film kadai muka saniba Qur'ani ma mun sanshi dai dai Gwargwado - Adam A. Zango

Home Kannywood :- Bawai shirin film kadai muka saniba Qur'ani ma mun sanshi dai dai Gwargwado - Adam A. Zango

Anonymous

Ku Tura A Social Media



Fitaccen jarummin nan na fina finan hausa wato Adam A. Zango yace wasu na musu kallon jahilai wadanda basu san komai ba sai shirin film din Hausa, Yace wannan sam ba haka bane saboda bawai iya shirin film suka sani ba ko suka iya Qur'ani ma baza a barsu a baya ba Shima sun San inda suka sani.


Ya kara da cewa ya kamata mutum ya rinka yiwa dan uwansu musulmi kyakkyawan Zato a koda yaushe ba wai kullum a rinka yi musu kallon mutanen banza ba.


Muma muna tayaka Addu'a Allah yasa hakan ya kasance har abada.


Ameen.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: