Ba Aure Zanyi Ba Inji SARAUNIYAR KANNYWOOD HALEEMA YUSUF ATETE.
Jaruma haleema Yusuf ta Karyata jita jitar dake yawo A kafafen yada zumunta nace wa zatayi aure.
Ta bayyana Maka hakan ne a wata hira da mukayi da ita ta waya, Tace sun dauki wannan hoton ne a wani shooting da sukayi kwana kin baya. .
.
.
Sources form kannywoodcelebrities
0 Comments:
Post a Comment