Baiwar Allahn ta bayyana a dandalinta na sada zumunta cewa, Allah ka bani miji na gari, me hankali wanda yasan gyaran Gado. Amin.
Kalmar da tayi ta cewa, wanda yasan gyaran Gado ya dauki hankulan mutane inda wasu suka rika tambayarta da me take nufi da haka, wasu kuwa cewa sukayi, ita gyaran gadone
matsalarta?
0 Comments:
Post a Comment