Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi tayi rashin mahaifiyarta yau Talata, kamar yanda ta bayyana, tace, mun rasa komai a yau amma Allah yafi mu sonki dan haka zamu biki da addu'a.
Nafisar ta kuma yi kira ga masoyanta da su saka mahaifiyar tata cikin addu'o'insu.
Sannan tayi Alkawarin fara lissafi daga yau har randa zata hadu da mahaifiyar tata a Aljannah, kamar yanda ta bayyana, Allah yasa haka.
Muna fatan Allah ya jikanta ya basu hakuri yasa Aljannah ce makomarta.
0 Comments:
Post a Comment