Saturday, 11 August 2018




Jaruma Maryam Booth tana mai alfahari da mahaifiyar ta kamar yadda hoton su tare ya bayyana.

Home Jaruma Maryam Booth tana mai alfahari da mahaifiyar ta kamar yadda hoton su tare ya bayyana.

Anonymous

Ku Tura A Social Media

Uwa da diya  (Instagram/officialmaryambooth)

Sanin kowa ne cewa jaruma diyar tsohuwar jaruma ce cikin dangin jarumai da suka raya masana'antar kannywood.

Jaruma Maryam Booth tana mai alfahari da mahaifiyar ta kamar yadda hoton su tare ya bayyana.
Ta wallafa tsohon hotunan su tare a shafin ta ma Instagram sanye da alamar soyayya don nuna kaunar da take mata.
Maryam Booth tare da mahaifiyar ta  (Instagram/officialmaryambooth)
Zainab Booth wacce take mahaifiyar Maryam da Ramadan da Amude Booth tana daya daga cikin tsofin jarumai da suka raya masana'antar fina-finan hausa.
Uwa da diya  (Instagram/officialmaryambooth)
Yaran ta sun gaje ta a wannan fanin kuma suna taka rawar gani a masana'antar. Maryam tayi fice a matuka a dandalin fim hakazalika Ramadan Booth da Amude Booth wanda ke hadawa da yin waka.
A cikin shekarar 2017 Ramadan Booth yayi nasarar lashe kyuatar gwarzon shekara na masana'antar fim a gasar da mujallar African Voice ta sirya a birnin London

Share this


Author: verified_user

0 Comments:

Copyright © | ArewaFresh.Com
Powered by Official ArewaFresh