Saturday, 11 August 2018




Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau tare iyalen ta

Home Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau tare iyalen ta

Anonymous

Ku Tura A Social Media
 (Instagram/rahamasadau)

Kafin hutun karshen mako ya kankama kalli wasu kayatattun hotunan fitacciyar jarumar Kannywod Rahama Sadau tare da Iyalen ta.

Hotunan jarumar tare da sauran yan uwan ta da mahaifiyar su ya kayatar duba da yadda suke cike da fara'a da nishadi.
 (Instagram/rahamasadau)
 (Instagram/rahamasadau)
Tauraruwar ta wallafa hotunan a shafin ta na Instagram kuma ya gigita zukatan masoya da dama dake bibiyan shafin ta.
 (Instagram/rahamasadau)
A wani labari kamar yadda muka gani sun dauki hotunan ne a wajen bikin zagayowar ranar haihuwar daya daga cikin yar uwan ta.
 (Instagram/rahamasadau)
Hotunan dai sun jawo hankulan jama'a musamman maza ma'abotan shafin ta inda suke nuna sha'a wa ga yan uwan ta.

Share this


Author: verified_user

0 Comments:

Copyright © | ArewaFresh.Com
Powered by Official ArewaFresh