Sabuwar wakar umar m shareef mai suna ” Mujadala ” domin nishadantar daku masoya wakokin hausa.
Nasan kunsan ai nihin wakar wannan kuma mawaki umar ne yayi remake dinta a cikin fim din Mujadala remake wanda kamfanin maishadda investement suka dauki nauyinsa tare da Hadin guiwar sarki ali nuhu.
Fim din yana dauke da manyan jarumai maza da mata.
Umar m shareef, Abdul M Shareef, Maryam yahya, Bilkisu Abdullahi da dai sauransu.
Wannan Fim mai suna mujadala remake za a fara haskashi ranar ashirin da biyu ga watan agusta
ranar Sallah
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Lai lai lakanin kauna arerere bankwana makashin bage arerere
– Ga yan mata zanmuku taffa,
– Kuzo da dai dai kui min rumfa
– Kuzo da hanzari kui sassarfa
– Kace nace tsakaninku ku min kushafa
DOWNLOAD MUSIC HERE
Sources >> ArewaBlog.com
Sources >> ArewaBlog.com
0 Comments:
Post a Comment