Kalli hotunan jaruma Amina Amal Da yaja mata cece kuce a shafinta na Instagram
Idan baku manta ba ba wannan ne karon farko ba da jaruman ta fara daura irin wannan hotuna a shafinta na instagram ba
Kwanakin baya ta daura wani hoto wanda ya nuna tsiraici ma biyanta sukata zagin ta saida ta cire
Sai gashi yau kuma ta sake saka wanda yafi na farkon ma biyanta sukata Allah wadai da irin wannan shiga
Yakaiga har wassu suke fada mata rashin tarbiyarta ne yasa batada masoya a industry
0 Comments:
Post a Comment