Saturday, 6 October 2018




Abin da ya sa na fi yi wa mata waka – Ado Gwanja

Home › › Abin da ya sa na fi yi wa mata waka – Ado Gwanja

Anonymous

Ku Tura A Social Media


 







Aminiya: Mene ne tarihin rayuwarka a takaice?

Gwanja: An haife ni a Unguwar Birged da ke birnin Kano. Sai dai
asalin mahaifina dan garin Warawa ne, yayin da  mahaifiyata Shuwa Arab
ce daga garin Maiduguri a Jihar Borno. Na yi karatun firamare a
Makarantar Babbangiji da ke Karkasara. Sannan na yi sakandare a
Sakandiren kofar Nasarawa. Bayan na gama ban ci gaba da karatu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: