Babban hafsan sojin kasan Nijeriya, Laftanal Janar Tukur Yusuf Buratai, ya bayyana cewar akwai hujjoji karfafa dake tabbatar da Kungiyoyin ta'addanci na kabilu a jihar Filato wanda manyan mutane ko dattawan jihar ke daukar nauyin su.
source https://www.hutudole.com/2018/10/akwai-hannun-manya-ko-dattawan-jihar.html
0 Comments:
Post a Comment