Saturday, 20 October 2018




An yi rikici da Mourinho bayan Chelsea ta farke ci na biyu

Home An yi rikici da Mourinho bayan Chelsea ta farke ci na biyu

Anonymous

Ku Tura A Social Media
An yi sa-in-sa da kociyan Manchester United Jose Mourinho lokacin da 'yan Chelsea ke bureden ci na biyu da Ross Barkley ya farke musu a minti na 96 a Stamford Bridge a wasan da suka tashi 2-2.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/an-yi-rikici-da-mourinho-bayan-chelsea.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: