Find My Android’: Sabuwar hanyar gano wayar da aka sace!
A wani sabon yunƙuri da kamfanin google na ƙasar Amurka ya yi na sake fito da wata sabuwar hanyar magance satar wayar-komai-da-ruwanka (smartphone) mai ɗauke da manhajar Android shi ne na ƙara wani sabon kalmar bincike a shafin su na google mai suna Find My Android.
Wannan kalmar ita ce mutum zai yi amfani da ita a lokacin da yake neman wayarsa, ko ta wurin tunanin wani ya ɗauke ta, ko
0 Comments:
Post a Comment