ABUBUWA GOMA DA BAI KAMATA MUTUM NA YI BA A ZAUREN MUHAWARA (GROUP CHAT)
Mafi yawancin mutane a yanzu sun fi amfani da manhajoji sada zumunci ko kuma na yin muhawarori win tura sakonni a cikin wayoyinsu, a maimakon amfani da hanyar da aka sani ta aikawa da karamin sako wanda aka fi sani da (SMS).
Hakika group chat ya kawo sauki wurin tura sako ga dumbin mutane a lokaci guda, domin a cikinsa bayan rubutu da muke iya turawa, za kuma mu iya tura hotuna, bidiyo
0 Comments:
Post a Comment