TSARIN RABA DATA/MB A LAYUKAN MTN: Yadda mutum zai iya samma wani data ko MB ɗin sa a layinshi na MTN
Home ›
TECHNOLOGY
›
TSARIN RABA DATA/MB A LAYUKAN MTN: Yadda mutum zai iya samma wani data ko MB ɗin sa a layinshi na MTN
685
Share
Idan mutum ya sayi MB kuma yana son ya raba shi ko samma wani data ko MB domin shi ma ya ci moriyar shi to zai iya bi ta wannan hanyoyi da za mu faɗa kamar haka.
Ba kowane tsarin data ba ne yake ba ka damar samma wani MB, dole sai idan ka mallaki data ta hanyar da zamu nuna a ƙasa idan baka da ɗaya daga cikin wannan tsari to ba za ka iya samma wani
0 Comments:
Post a Comment