SHIN ANA IYA LEKEN ASIRIN KA TA WAYA (Smartphone)
By
SULEIMAN USMAN ALIYU KURYALOADED
-
07/01/2018
0
Share
Amsa ita ‘ei’ ana iyawa.domin mafi yawancin mutane dake amfani da manyan wayoyi (smartphone) irin su Android, iPad, iPod da dai sauransu makamantansu tamakar kusan tsirara suke. Akwai mutane da kan iya ganin tsirrin ka ta cikin wayar taka daga nesa. Babban abu ma shine akwai wadansu Apps da idan
0 Comments:
Post a Comment