Monday, 1 October 2018




Gaskiyar Tsakanin Adam Zango da Zainab Indomie. Soyayya ko abota?

Home › › Gaskiyar Tsakanin Adam Zango da Zainab Indomie. Soyayya ko abota?

Anonymous

Ku Tura A Social Media

        



Daya daga cikin taurari kuma fitattun jarumai a
masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sannan kuma
shahararren mawakin Hausa din watau Adam A. Zango ya fito fili ya nunwa
duniya irin yadda yake da matukar kyakkyawar alaka da jarumar nan Zainab
Indomie.

Tauraron na fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango din
dai ya saka wani hoto ne nasa kenan tare da tauraruwar

Share this


Author: verified_user

0 Comments: