Kalli hotunan soyayya tsakanin Adam A. Zango da matarshi
Home ›
›
Kalli hotunan soyayya tsakanin Adam A. Zango da matarshi
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan da
matarshi inda suke cikin wani yanayi na annashuwa da nunawa juna
soyayya, Adamun ya saki wadannan hotunan ne a matsayin murnar sabuwar
shekarar 2018 da muka shiga.
Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.




0 Comments:
Post a Comment