A ranar Lahadi ne kungiyoyin kwadago na kasa (NLC da ULC) suka yi wa gwamnatin tarayya barazanar shiga yajin aiki daga ranar 6 ga watan Nuwamba idan har gwamnati bata biya bukatun su ba.
source https://www.hutudole.com/2018/10/hadaddiyar-kungiyar-kwadago-ta-kasa-ta.html
0 Comments:
Post a Comment