Wednesday, 3 October 2018




Hotunan yanda girgizar kasa tayi barna a kasar Indonesia

Home Hotunan yanda girgizar kasa tayi barna a kasar Indonesia

Anonymous

Ku Tura A Social Media
A ranar Juma'ar data gabata ne aka samu girgizar kasa da karfin ya kai 7.5 a ma'aunin kimiyya wanda sanadiyyar haka aka samu tsunami ateku ya tumbatsa ya shiga garin Peru da karfi ya kuma yi sanadin asarar Dukiyoyi da rayuka.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/hotunan-yanda-girgizar-kasa-tayi-barna.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: