Uwargidan gwamnan jihar Kebbi, Dr. Zainab Atiku Bagudu ta samu shiga cikin kwamitin gudanarwa na yaki da cutar daji ta Duniya, Dr. Zainab dai ta dade tana yaki da cutar daji a nan gida Najeriya.
source https://www.hutudole.com/2018/10/hukumar-kula-da-cutar-daji-ta-duniya-ta.html
0 Comments:
Post a Comment