Wannan wani Sanatane dake wakiltar mazabar Edo ta kudu me suna, Patrick Obahiagbon ya durkusa kan gwiwoyinshi yana rokon wakilan jam'iyyar APC da su sake zabenshi tsayawa takara.
source https://www.hutudole.com/2018/10/kalli-yanda-wani-sanata-yake-rokon.html
0 Comments:
Post a Comment