Tuesday, 23 October 2018




Irin kular da zan ba mijina: Sai 'yan uwanshi sun hadomin da kaninshi a matsayin gyara>>Inji wannan baiwar Allahn

Home Irin kular da zan ba mijina: Sai 'yan uwanshi sun hadomin da kaninshi a matsayin gyara>>Inji wannan baiwar Allahn

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Kowa na da salon da yake nuna soyayyarshi ga masoyinshi, wata baiwar Allah ta bayyana ta dandalinta na sada zumunta cewa, irin rikon da zata wa mijinta, sai danginshi sun hado mata da kaninshi a matsayin gyara.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/irin-kular-da-zan-ba-mijina-sai-yan.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: