Tauraron dan kwallon kungiyar Juventus, Cristiano Ronaldo ya godewa tsohuwar kungiyarshi ta Manchester United bisa irin tarbar da suka mishi, a yaune dai Juventus zata kara da Man U din a ci gaba da gasar cin kofin zakarun turai.
cigaba da karatu »source https://www.hutudole.com/2018/10/ronaldo-yaji-dadin-tarbar-da-man-u-tamai.html
0 Comments:
Post a Comment