Wata baiwar Allah me amfani da shafin Twitter ta koka akan yanda yanzu wasu iyaye basa tada yara zuwa sallar Asuba, saidai idan gari ya waye a tashe su zuwa makaranta.
source https://www.hutudole.com/2018/10/wasu-iyayen-basu-tada-yayansu-zuwa.html
✔ Anonymous HTDL
0 Comments:
Post a Comment