Wednesday, 3 October 2018




Mama Taraba Ta Zama Yar Takarar Gwamna Karkashin Jam'iyyar UDP

Home Mama Taraba Ta Zama Yar Takarar Gwamna Karkashin Jam'iyyar UDP

Anonymous

Ku Tura A Social Media
A daidai wannan lokaci da jam’iyun Najeriya ke fidda wadanda zasu tsaya musu takarar gwamna a jihohin kasar,yanzu haka tsohuwar ministan harkokin mata Senata Aisha Jummai Alhassan da akewa lakabi da maman Tarabata samu tsayawa a matsayin 'yar takara a wata jam'iyya.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/mama-taraba-ta-zama-yar-takarar-gwamna.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: