INNA LILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN.
JAMA'AR MUSULMI MUNYI BANBAN RASHI.
Allah yayiwa Ash'sheik Sa'id bin Ali bin wahaf Alqhtani Rasuwa A yau litinin, Ash' sheik sa'id Shine wanda ya rubuta wannan shahararren littafi da duk wani musulmi ya sani. Wato HUSNIL'MUSLIM , Littafin da yake dauke da ingantattun addu'oi.
source https://www.hutudole.com/2018/10/malamin-da-ya-rubuta-littafin-husnil.html
0 Comments:
Post a Comment