Sunday, 21 October 2018




Kada ku yi zagi: ku yi magana da hujja>>Atiku ya gayawa masoyanshi

Home Kada ku yi zagi: ku yi magana da hujja>>Atiku ya gayawa masoyanshi

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar yayi kira ga masoyanshi da cewa kada su biye a yi zage-zage dasu, za'a musu barazana, karya da kalaman kiyayya amma kada su damu su kawar da kai su maida hankali kan aikin sake gina Najeriya.

cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/kada-ku-yi-zagi-ku-yi-magana-da.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: