Yau sati guda kenan da faruwar girgizar kasar da aka yi a Indonesia wadda ta yi sanadin tsunami, ruwa me karfin tsiya ya shiga cikin birnin Palu na kasar yayi banna sosai wanda zuwa yanzu gawarwakin da aka samu sun haura 1500.
cigaba da karatu »source https://www.hutudole.com/2018/10/kalli-maaikacin-baiwa-jirgi-hannu-da.html
0 Comments:
Post a Comment