A yau, Juma'ane shuwagabannin PDP suka gudanar da zanga-zanga a Abuja inda suke adawa da sakamakon zaben jihar Osun da suke zargin jam'iyya me mulki APC ta yi murdiya saidai zanga-zangar bata kare da dadi ba domin kuwa a lokacin da suka je hedikwatar 'yansanda, masu zanga-zangar sun gamu da tirjiya.
cigaba da karatu »source https://www.hutudole.com/2018/10/kalli-yanda-akayi-gumurzu-tsakanin-yan.html
0 Comments:
Post a Comment