Friday, 5 October 2018




Kalli sakon taya murnar zagayowar ranar haihuwa da dan Rukayya Dawayya ya mata

Home Kalli sakon taya murnar zagayowar ranar haihuwa da dan Rukayya Dawayya ya mata

Anonymous

Ku Tura A Social Media
A jiyane tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta inda 'yan uwa da abokan arziki suka ta aika mata da sakonnin taya murna, danta, Arfat ma ba'a barshi a baya ba, ya taya mahaifiyar tashi murna.

cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/kalli-sakon-taya-murnar-zagayowar-ranar.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: