Muryar Amurka ta sallami ko kuma tana shirin sallamar ma’aikatan sashen Hausa goma sha biyar, sabili da zargin aikata ba daidai ba da ya hada da karbar kudi da ya sabawa ka’idar aiki.
source https://www.hutudole.com/2018/10/muryar-amurka-ta-sallami-maaikatan.html
0 Comments:
Post a Comment