Wadannan hotunan manyan 'yan siyasar kasarnan ne, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar da jigo a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu suka kashe a yayin da suka hadu a filin jirgin sama na Akure, jihar Ondo.
cigaba da karatu »source https://www.hutudole.com/2018/10/kalli-yanda-bola-tinubu-da-atiku.html
0 Comments:
Post a Comment