Shugaban kasa Buhari ya tabo batun zabe inda ya ce burinsa shi ne tabbatar da sahihin zabe tareda tabbatar da 'yancin da doka ta ba hukumar zabe domin gudanar da aikinta.
"Samun ci gaban mulkin dimokradiyya ba abu ba ne mai sauki da za a cimma nan
take dole sai an dauki lokaci," in ji shugaban.
Ya ce wannan shi ne muhimmin darasin da Najeriya ta koya a shekaru 58 na samun
'yancin kai.
Daga nan
Monday, 1 October 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Osinbajo ya yi magana a kan hawan gwiwar zama mataimakin shugaban kasa Mataimakin Shugaban Yemi OsinbaOsinbajo ya yi magana a kan hawan gwiwar zama mat
Sakamakon zaben shugaban kasa daga Jihar Kaduna state. Sakamakon zaben shugaban kasa daga Jihar Kaduna s
Ku girmama dokar kasarmu ,inji chairman na inec yake fadama buhari. Ku girmama dokar kasarmu ,inji chairman na inec y
Abinda ke faruwa a Kano: Kwankwaso ya ce wani Abu game da 'Atiku' Abinda ke faruwa a Kano: Kwankwaso ya ce wani Abu
Ki dunga Jan Hankali maigidanki Idan kun zo wajen kwanciya – Obasanjo Ga Aisha Buhari.Ki dunga Jan Hankali maigidanki Idan kun zo wajen
Buhari 44 - 0 Atiku - APC ta lashe dukkan karamar hukuma 44 a Kano. Buhari 44 - 0 Atiku - APC ta lashe dukkan karamar
0 Comments:
Post a Comment