Friday, 5 October 2018




Ku kalli yanda wani dan sanda ya shakeni ya kuma nusheni>>Dino Melaye

Home Ku kalli yanda wani dan sanda ya shakeni ya kuma nusheni>>Dino Melaye

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Sanata Dino Melaye ya saka wadannan hotunan a dandalinshi na sada zumunta inda yace ku kalli yanda 'yan sanda suka shakeni da kuma naushi, ya kara da cewa wani mataimakin kwamishina ya ci zarafinshi.

cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/ku-kalli-yanda-wani-dan-sanda-ya.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: