A rafin nan dai na jihar filato da aka gano motar sojannan da ya bata, Maj Gen. Idria Nur Alkali, an sake gano wata mota kirar Bas da direbanta a ciki.
source https://www.hutudole.com/2018/10/kuma-dai-sake-gano-wata-motar-bas-rafin.html
✔ Anonymous HTDL
0 Comments:
Post a Comment