
Jam'iyya me mulki ta APC ta saki cikakkun sunayen 'yan takarar da ta tantance a jihohin kasarnan dake neman tikitin tsayawa takarar majalisar dattijai ta tarayya, APC ta saki wadannan sunaye yau, Talata, kamar yanda jaridar Premiumtimes ta ruwaito.
source https://www.hutudole.com/2018/10/sunaye-yan-takaran-sanata-da-jamiyyar.html
0 Comments:
Post a Comment