'Yar takarar majalisar jihar Gombe ta Kudu a karkashin jam'iyyar PDP, Hajiya Fati Gombe ta danganta rashin tantance ta a matsayin 'yar takara da rashin bada kanta a yi amfani da ita da wasu gurbatattun jagororin jam'iyyar suka bukaci hakan.
source https://www.hutudole.com/2018/10/rashin-bada-kaina-yi-amfani-da-ni-ya-sa.html
0 Comments:
Post a Comment