Saturday, 20 October 2018




Ronaldo ya zama na farko da ya ci kwallaye 400 a gasar turai

Home Ronaldo ya zama na farko da ya ci kwallaye 400 a gasar turai

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Tauraron dan kwallon Juventus, Cristiano Ronaldo ya kafa tarihin kasancewa dan kwallo na farko da ya ci jimullar kwallaye 400 a manyan gasar cin kofika 5 na nahiyar turai.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/ronaldo-ya-zama-na-farko-da-ya-ci.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: